Are you over 18 and want to see adult content?
More Annotations
A complete backup of solidpeople.co.uk
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of southwindschurch.ca
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of webdesignserved.com
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of abadiamontserrat.net
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of saludymedicinas.com.mx
Are you over 18 and want to see adult content?
Favourite Annotations
A complete backup of canadianwomen.org
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of bilietaipigiau.lt
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of laessig-fashion.de
Are you over 18 and want to see adult content?
A complete backup of rawelementsusa.com
Are you over 18 and want to see adult content?
Text
LABARAN HAUSA 24/7
Gwamnatin Buhari ta bayyana jimamin ta ga iyayen yaran da aka sace a jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, ta bayyana cewa, tana kan kokarin kubutar da daliban. El-Rufai: Na Fuskanci Tsangwama Daga Ƴar’Adua da Jonathan. Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi ikirarin cewa tsofaffin shugabannin kasar nan, Umaru Musa Yar'Adua daGoodluck
2023: ATIKU YA MAYAR DA MARTANI GAME DA KUDIRINSA NA 1 day ago · Legit.ng ta tattaro cewa Atiku a cikin wata sanarwa da ofishin yada labaran sa ya fitar da kuma sa hannun mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Paul Ibe, ya ce bai san komai ba game da fastocin ko kuma wadanda watakila suka yada shi.. Har yanzu ni dan jam’iyya PDP ne. Jaridar Premium Times ma ta ruwaito cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ya bayyana cewa har yanzu shi mambaLABARAN DUNIYA
Ziyarci shafin ☛ Hausa.legit.ng domin samun LABARAN DUNIYA , rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya, nahiyar Afrika da ma sauran sassan duniya baki daya. WATA ƊALIBAR JAMI'AR BUK TA RIGAMU GIDAN GASKIYA A GIDAN 8 hours ago · - Wata ɗaliba dake ajin ƙarshe a jami'ar BUK Kano ra rigamu gidan gaskiya bayan fama da gajeruwar rashin lafiya - Ɗalibar mai suna, Mercy Sunday, ta 2023: BABU SUNAN TINUBU YAYINDA KUNGIYAR AREWA TACE TANA Jaridar The Punch ta ruwaito cewa gamayyar kungiyar ta ce akasarin ‘yan arewa sun himmatu ga tunanin mulkin karba-karba tsakanin arewa da kudu.. KU KARANTA KUMA: Yan bindigar da suka sace 'yan makarantar Neja sun kara kudin fansa daga N110m zuwa N200m 2023: Babu sunan Tinubu yayinda kungiyar arewa tace tana duba yiwuwar marawa Amaechi, Umahi da sauransu baya WATA SABUWA: MIJIN ALJANA YA BAYYANA GASKIYAR LAMARINSA NA Da yake amsa tambayar mu'amalarsa da aljana, yace: "Ni abinda ya hada ni da aljana, na taso ne mahaifiyata tana da larurar aljanu shekara 42, to wannan mu'amalar ta da take shine yasa nima na shiga ciki." Ya karyata mu'amalarsa da aljanu inda yake cewa: "Eh to, bangaren mu'amala da aljanu gaba da gaba, yi ne kawai don a karfafa masu sayen magani." Ya kara da cewa, "don na samu kudin ANA IYA TURA MASU YI WA ƘASA HIDIMA FILIN DAGA SUYI YAƘI Ana Iya Tura Masu Yi Wa Ƙasa Hidima Filin Daga Suyi Yaƙi, Shugaban NYSC. 54 seconds ago by Aminu Ibrahim. - Shugaban hukumar NYSC na kasa, Shuaibu Ibrahim ya ce masu yi wa kasar suna cikin jami'an tsaron Nigeria. - Birgediya Janar Shuaibu Ibrahim ya ce yan NYSC tamkar sojoji suke kuma ana iya basu horaswa na zuwa yaki idan bukatar hakanta taso.
YADDA NA TSALLAKE HATSARIN JIRGIN SAMA DA YA KASHE Dan majalisar yace: "Ko kafin faduwar jirgin, ya kamata in bi su saboda an gayyaceni yaye sojojin da za a yi a Zaria, jihar Kaduna. "Dama a gaskiya mun saba bin su, idan ba don aikin kwamiti na musamman da nake ba wanda kakakin majalisa ya bani da tare da ni zamu yi hatsarin nan.". Namdaz yace ya matukar girgiza da labarin mutuwar Attahiru kuma ya kwatanta ranar da hatsarin ya auku da KELECHI IHEANACHO DA TAURARIN SUPER EAGLES 5 DA SU KA YI 4. Victor Moses. Tauraron Super Eagles da ya fi kowa cin kwallaye da kungiyoyi daban-dabam shi ne Victor Moses. ‘Dan wasan ya ci kwallaye 20 da kungiyoyin Ingila biyar. Moses ya bugawa Wigan Athletic, Chelsea, Liverpool, Stoke City da kungiyar West Ham United. KU KARANTA: 'Dan wasa Ahmad Musa ya nuna hotunan wasu motocinsa Nwankwo Kanu, Kelechi Iheanacho da Yakubu ZAKKAR FIDDA-KAI DA YADDA AKE FIDDA TA A MUSULUNCI LEGIT.NG Zakkar Fidda-Kai da yadda ake fidda ta a Musulunci. Abdullahi Dan Abbas (RA) yace: “M anzon Allah (SAW) ya farlanta zakkar fidda kai, tsarkakewa ne ga mai azumi, daga maganganun da ba su dace ba, kuma abinci ne ga miskinai” (Riwayar Abu Dauda, Ibnu Maja). Abdullahi Dan Umar (RA) kuma cewa ya yi: “Manzon Allah ya yi umurni da zakkanfidda

LABARAN DUNIYA
Ziyarci shafin ☛ Hausa.legit.ng domin samun LABARAN DUNIYA , rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya, nahiyar Afrika da ma sauran sassan duniya baki daya. JAMI'AR NAJERIYA TA KERA MAGANIN KORONA, SAURA KIRIS A 11 hours ago · Ya ce; “Yin aiki tare da gwamnatocin jihohi da na tarayya, masu bincikenmu sun iya samar da wasu kayayyaki wadanda za su yi matukar amfani wajen danne alamomin cutar Korona.Muna nan daram a kan lamarin.” A wani ci gaba da aka samu cikin watan Afrilu, Najeriya ta fara gwajin asibiti na allurar rigakafin Korona da akakera a kasar.
MAKINDE: A BAMU DAMA MU DAMKA WA 'YAN BANGAN AMOTEKUN 8 hours ago · - Gwamnan jihar Oyo ya bayyana aniyarsa ta sayawa 'yan bangan Amotekum bindigigu AK-47 - A cewarsa, hakan zai inganta tsaro a yankin matuka ganin ingancin aikin 'yan bangan na Amotekun - Ya ce zai nemi gwamnatin tarayya ta ba Amotekun lasisin rike bindigogi AK-47 afadin yankin
YAN BINDIGA SUN HALLAKA MUTUM 33, SUN YI AWON GABA DA 1 day ago · Yan bindiga Sun kai wasu jerin hare-hare guda biyu a jihohin Zamfara da Kaduna, inda suka hallaka mutum 30 a Zamfara, sannan Suka kashe mutum uku a Kaduna. SOJOJIN NAJERIYA SUN DAKILE HARIN BOKO HARAM A DIKWA 8 hours ago · Legit.ng News ★ Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumin nasara a kan ‘yan ta’addan Boko Haram yayinda suka yi yunkurin kai hari garin Dikwa da ke jihar Borno, an kashe su. JERIN SUNAYEN JIHOHIN DA ZASU FUSKANCI FARI TSAKANIN YUNI 12 hours ago · Darakta janar na NiMet, Farfesa Mansur Bako Matazu, ya kara da cewa jihohi kamarsu Oyo, Kwara, Ekiti, Filato da birnin tarayya zasu fuskancin farin amma kadan. KU KARANTA: Dakatar da Twitter a Najeriya zai iya jefamu fatarar kudi, 'Yan kasuwa Jerin sunayen jihohin da zasu fuskanci fari tsakanin Yuni da Augusta, NIMET. WATA ƊALIBAR JAMI'AR BUK TA RIGAMU GIDAN GASKIYA A GIDAN 8 hours ago · - Wata ɗaliba dake ajin ƙarshe a jami'ar BUK Kano ra rigamu gidan gaskiya bayan fama da gajeruwar rashin lafiya - Ɗalibar mai suna, Mercy Sunday, ta 2023: NAN GABA ƘAƊAN WASU GWAMNONIN PDP ZASU SAUYA SHEƘA 2023: Nan Gaba Ƙaɗan Wasu Gwamnonin PDP Zasu Sauya Sheƙa Zuwa APC, Ganduje. Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyya mai mulki ta fara shirye-shiryen karɓar wasu gwamnonin PDP a dai-dai lokacin da zaɓen 2023 ke ƙaratowa, kamar yadda daily Nigerian ta ruwaito. Idan zaku iya tunawa a baya-bayan nan Legit.ng 2023: BABU SUNAN TINUBU YAYINDA KUNGIYAR AREWA TACE TANA Jaridar The Punch ta ruwaito cewa gamayyar kungiyar ta ce akasarin ‘yan arewa sun himmatu ga tunanin mulkin karba-karba tsakanin arewa da kudu.. KU KARANTA KUMA: Yan bindigar da suka sace 'yan makarantar Neja sun kara kudin fansa daga N110m zuwa N200m 2023: Babu sunan Tinubu yayinda kungiyar arewa tace tana duba yiwuwar marawa Amaechi, Umahi da sauransu baya Free subscription Get the hottest stories from the largest news sitein Nigeria
Drop your mail and be the first to get fresh news Submit__ __ __
Main Page Latest
Politics
Hausa News
Sports EntertainmentGossip
Ask Legit
Main Labarai
Labarai
MARYAM SANDA: WATA MATAR AURE TA SAKE KASHE MIJINTA A KATSINA 7 hours ago 11981 views by Naziru Dalha Taura WATA MATA MAI MATSAKAICIN SHEKARU TA SHIGA HANNUN RUNDUNAR 'YAN SANDANJIHAR KATSINA
A KARAMAR HUKUMAR MALUMFASHI BAYAN ZARGINTA DA AKA YI DA SOKAWA MIJINTA WUKA. A TAKE KUWA YA SHEKA LAHIRA. Lamarin ya faru ne a kauyen Danjaku da ke karamar hukumar Malumfashi kamar yadda jaridar Katsina Post ta ruwaito. Marigayin wanda aka bayyana sunansa da Malam Shamsu ya mutu ne bayan da aka garzaya da shi asibitin Galadima Abdullahi da ke Malumfashi. Matar wacce har yanzu ba a gano sunanta ba an gano cewa ta halaka Malam Shamsu har lahira ne bayan da wata 'yar hatsaniya ta sarketsakaninsu.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar Katsina, Gambo Isa ya tabbatar da aukuwar lamarin tare da tabbatar da cewa an kama wacce akezargin.
DUBA WANNAN: Rikicin sabbin masarautu: Yadda ta kaya a kotu a tsakanin dattijan Kano da Ganduje a ranar Litinin Wannan na faru ne jim kadan bayan da babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yankewa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta halaka mijinta Bilyaminu Halliru har lahira. Kotun ta kama Maryam da laifin kashe mijinta kuma an tabbatar da dukkan tuhume-tuhumen da ake mata. Za'a ajiyeta a gidan kurkukun Suleja har ta gama daukaka kara. Bayan Yusuf Halilu, ya kama Maryam Sanda, da laifin kashe mijinta, an yi wani gajeran rikici a cikin kotun. Alkali Yusuf Halilu na furta cewa an kama ta da laifin kashe mijinta, Maryam Sanda ta arce daga cikin akwatin mai laifi a kotu amma ma'aikatan gidan Kurkuku da kotunsuka damkota.
_MUHIMMIYAR SANARWA: SHAFIN NAIJ.COM HAUSA YA KOMA LEGIT.NG HAUSA. MUN GODE DA KASANCEWARKU TARE DA MU._ Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: FACEBOOK: https://facebook.com/legitnghausa TWITTER: https://twitter.com/legitnghausa Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: LABARANHAUSA@CORP.LEGIT.NG Source: Legit NigeriaTags:
Katsina State News TodayHausa News
Kisan Kai
Mata Da Miji
Show Comments
Allah kare: Zazzabin beraye ‘Lassa’ ta halaka mutane 4 a jaharTaraba
More about our company FeedbackAbout Us
Advertise with us
Categories
Contact us
Tags
Submit your story
Privacy Policy CareerDMCA Removal
Social media Facebook InstagramYouTube
News
Hausa Latest news inNigeria
Read us
Leave your email to receive our newsletter Our applications for phones Naij.com Media Limited, 2020All rights reserved
Details
Copyright © 2024 ArchiveBay.com. All rights reserved. Terms of Use | Privacy Policy | DMCA | 2021 | Feedback | Advertising | RSS 2.0